Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta sake harbin yan Najeriya 624 yau, jimilla 41,804
Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 624 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:34 na daren ranar Talata 28 ga Yulin shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 625 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Lagos-212
Oyo-69
Niger-49
Kano-37
Osun-37
FCT-35
Plateau-34
Gombe-33
Edo-28
Enugu-28
Ebonyi-17
Delta-10
Katsina-9
Ogun-8
Rivers-7
Ondo-5
Kaduna-4
Nasarawa-2
41,804 ne jimilla
18,764 aka sallama
868 sun mutu
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng