Da duminsa: Najeriya ta yi babban rashi, tsohon minista ya rasu

Da duminsa: Najeriya ta yi babban rashi, tsohon minista ya rasu

- Allah ya yi wa tsohon ministan kimiyya da fasahar Najeriya, Manjo Janar Sam Momah mai ritaya, rasuwa

- Ya rasu ne bayan kwanaki kadan da yin bikin murnar cikarsa shekaru 77 da haihuwa

- A wannan bikin ne ya kaddamar da wani littafinsa na gyaran Najeriya bayan kaurar man fetur

Tsohon ministan kimiyya da fasaha na Najeriya, Manjo Janar Sam Momah mai ritaya, ya rasu.

Ya rasu a ranar Laraba sakamakon ciwon sukari, jaridar The Nation ta ruwaito.

Ya rasu bayan ya yi murnar cikarsa shekaru 77 a ranar 6 ga watan Yulin 2020. A nan ne kuma ya kaddamar da littafinsa mai suna: "Gyaran Najeriya don gujewa wargajewa a rashin man fetur."

Ya rasu ya bar mata daya, 'ya'ya da jikoki.

Da duminsa: Najeriya ta yi babban rashi, tsohon minista ya rasu
Da duminsa: Najeriya ta yi babban rashi, tsohon minista ya rasu. Hoto daga The Nation
Asali: UGC

KU KARANTA: Jama'ar Sokoto sun kashe wani dan Nijar da ake zargin yana kawowa 'yan bindiga makamai

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel