Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Yan'uwa da abokan arziki sun cika gidan marigayi Sanata Buruji Kashamu yayinda ake shirin Jana'izarsa a gidansa dake Ijebu-Igbo, karamar hukumar Ijebu ta Arewa.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 453 a fadin Najeriya yau Asabar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya aika sakon ta'azziyarsa ga gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, bisa rasuwar Sanata Buruji Kashamu.
Da wannan ne adadin 'yan Nigeria da aka kwaso daga UAE ya zama 2,353 yayin da ake sa ran kwaso sauran 'yan Nigeria da suka makale a daular. A farkon watan Yuni,
An gano gawar masanin magungunan, Bassey Asuquo a daya daga cikin dakunan otel din dake kan titin Akesan, Egan ta Igando a Legas a ranar Juma'a 31 ga watan Yuli
Musa Abdullahi, matashin nan mai matukar son 'yar wasar kwaikwayon Kannywood, Maryama Yahaya, wanda ya sha guba don rashin ganinta ya sake komawa jihar Kano.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'azziyar rasuwar Alhaji Shehu Rabi’u, yayin da Atiku ya aika sakon ta'aziya ga iyalan Sanata Kashamu wadanda suka
Kimanin makonni biyu bayan komawar tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara zuwa jamiyyar APC, magoya bayansa a karamar hukumar Bogoro dake mazabarsa.
Ejiofor ya yi kira da a yi garambawul a fadin kasar, ba wai a fannin gine gine ko rayuwar mutane ba, har ma da fannin tsaro ma damar ana son kawo karshen ta'add
Labarai
Samu kari