Kai tsaye: Komai ya kankama don Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)

Kai tsaye: Komai ya kankama don Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)

Yan'uwa da abokan arziki sun cika gidan marigayi Sanata Buruji Kashamu yayinda ake shirin Jana'izarsa a gidansa dake Ijebu-Igbo, karamar hukumar Ijebu ta Arewa a jihar Ogun yau Lahadi.

Hotuna daga TVC News ya nuna yadda jama'a suka yiwa gidan tururuwa.

Kalli hotunan:

Kai tsaye: Komai ya kankamadon Sallar Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)
Kai tsaye: Komai ya kankamadon Sallar Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)
Asali: UGC

Asali: Twitter

Kai tsaye: Komai ya kankamadon Sallar Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)
Kai tsaye: Komai ya kankamadon Sallar Jana'izar Sanata Buruji Kashamu (Hotuna)
Asali: Twitter

Sanatan wanda ya wakilci mazabar jihar Ogun ta gabas kuma tsohon dan takaran kuneran gwamnan jihar, Buruji Kashamu, daga shekarar 2015 zuwa 2019.

Rahotanni sun bayyana cewa Kashamu ya mutu ne bayan kamuwa da cutar Coronavirus.

Ya rasu ne ranar Asabar, 8 ga Agusta a wani Asibitin jihar Legas yana mai shekaru 62.ThisDay ta ruwaito.

Daya daga cikin abokan aikinsaa tsohuwar majalisa, Sanata Ben Murray Bruce, ne ya sanar da hakan a shafinsa na Tuwita.

Yace: "Yanzu na rasa babban abokina har abada sakamakon COVID19. Har ya rasu, Sanata Kashamu da ne mun kasance tare."

"Ya rasu ne a asibitin First Cardiology Consultants dake Lagos."

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel