Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Gwamnatin Kano ta sanar da cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf zai jagoranci rantsr da sabon mataimakinsa, Murtala Sule Garo a gobe Talata da misalin karfe 11:00 na safe.
Rundunar sojin Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan wani jrigin ruwan Amurka da ya yunkurin keta mashigar Hormuz bayan ta sanar da rufe shi kirif.
Sanata Kabir Barkiya, sanata mai wakiltar mazabar Katsina ta tsakiya, ya bayyana cewa nan babu dadewa za a nemi 'yan bindigar daji da suka addabi jihar Katsina.
Ya bayyana cewa duk da kasashen turai su na son yin kasuwancin sayar da makamai, su na duba makomar irin wannan kasuwanci saboda rashin tabbacin hannun da makam
Hukumar tsaron farin kaya, DSS, a ranar Juma'a ta caccaki tsohon mataimakin gwamnan CBN, Dr Obadiah Mailafiya, inda sffantashi matsayin makaryaci kuma mai yada.
A yau ne aka birne hakimin Tambuwal a jihar Sokoto, Alhaji Sa'ada Mainasara Dahiru. Basaraken mai shekaru 58 a duniya ya rasu ne a ranar Alhamis a garin Abuja.
Shugaban Kotun Sauraron Karar Zaben Shugaban Kasa (PEPT) da ta tabbatar da nasarar Buhari a karo na biyu, Mai Sharia Mohammed L. Garba ya samu karin girma.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun ceto wani matashi mai shekaru 32, Ahmad Aliyu, wanda mahaifinsa da kishiyar mahaifiyarsa suka kulle tsawon shekaru bakwai.
Kungiyar SCSC ta ce dole a hallaka su Zamani Lekwot domin a zauna lafiya a Kaduna. Ta ce sai an dauki wannan mataki idan ana son kawo zaman lafiya a Kaduna.
Wata mata mai amfani da dandalin sada zumunta ta wallafa hotunan ta tare da maza biyu da yara da ta ce mazanta ne kuma suna zaune lafiya har ta haifa musu yara.
Bayan shefe watanni da-dama, gwamnatin El-Rufai ta kafa matakai da sababbin tanadi domin komawa kasuwanci a Kaduna. A karshe Gwamna ya ji kukan mutanen jihar.
Labarai
Samu kari