Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya haska abubuwan da kasarsa ta cimma da Iran. Ya bayyana cewa Iran ta amince ba za ta samu makamin nukiliya ba.
Kamfanin Dangote Group ya musanta rade-radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa gwamnati na karbar haraji a kowace kwandala daya ta siminti
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi rashin yarsa Sadiya Magatakarda Wamakko da ta rasu a ranar Alhamis 10 ga watan Satumban 2020..
Rundunar Ƴan sandan jihar Katsina sun kama wani hatsabibin mai garkuwa da mutane, Abubakar Ibrahim a dajin Rugu da ke jihar tare da wasu kudade a hannunsa.
A makon nan Sarakunan Arewa sun yi zama game da kashe-kashen Jihar Kaduna. Sarakan sun ce rashin jituwa, zaman kashe wando sun taimaka wajen hura wutar rigimar.
Rahotanni sun ce har yanzu Gwamnatin tarayyar Najeriya ta na tafka ta na warwarewa a kan komawa karatu. Ministan ilmi ya na kokwanton komawa daukar darasi a aji
Kwamishinan NAHCON mai kula da ayyuka, Abdullahi Magaji Harɗawa cikin wata sanarwa da ya fitar ya ce hukumomin Kula da aikin hajji na Saudiyya ne za su gindaya
Ofishin hukumar gudanar da zaben kasa mai zaman kanta INEC dake Akure, birnin jihar Ondo na ci bal-bal a daren jiya Alhamis, 10 ga watan Satumba, 2020, rahoto.
Hukumar Sojin Najeriya ta na bukatar alkawarin milyan hamsin da gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya yiwa duk wanda ya kama shahrarren kasugurmin dan bindiga.
Tsohon shugaba Shugaba Goodluck Jonathan ya bayyana yadda za yi maganin magudin zabe. Jonathan ya yi mulki tsakanin 2010 zuwa 2015, ya sha kashi a hannun APC.
Matar mataimakin gwamnan jihar Edo, Mrs. Maryann Shaibu ta koka akan barazanar kisa da tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Comrade Adams Oshiomhole yake yi..
Labarai
Samu kari