Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
An kashe ƴan ta'adda da dama sakamakon harin da sojojin saman Najeriya na Operation Lafiya Dole suka kai Tumbuma Baba a Tafkin Chadi inda ƴan ta'addan ISWAP ke
Gwamnatin APC za ta shimfida gadar da za ta hada Jihohin Ondo da Legas. Ana shirin hada Ondo da Legas ta doguwar gada domin rage yawan cinkoso a hanyoyin Legas.
An rantsar da Sabon Sarkin Kuwait, Sheikh Nawaf al-Ahmad Al-Sabah kwana daya bayan sanar da rasuwar tsohon Sarki Sabah Al-Ahmad Al-Sabah sakamakon rashin lafia.
Ministan kwadago da daukar ma’aikata, Dr Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta gana da kungiyar malaman jami’a (ASUU) domin janye yajin aiki.
Kungiyar Igbo for President Solidarity Congress (IPSC), wata kungiya ce a kudu maso yammacin Najeriya, ta tabbatar da bada goyon baya ga Ibo don shugabanci.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya yabawa Shugaba Muhammadu Buhari. Ya ce mutanen Jihar Delta sun ji dadin abin da Buhari ya yi masu na gina titin jirgin kasa.
An yi takaitaccen bikin rantsar da sakatarorin ne kafin fara taron Majalisar Zartarwa na Tarayya, FEC, da aka gudanar ta hanyar amfani da fasahar yanar gizo.
Gwamnatin tarrayya ta bada umurnin dakatar da shige da fice a duk wasu hanyoyin da zasu kai Eagle square tun daga tsakar daren Laraba, 30 ga watan Satumba.
Rigimar ya fara ne a lokacin da aka nemi wakilan Jihar Neja da su jagoranci tawagar jihar zuwa Zariya, domin yin ta'aziyyar marigayi sarkin Zazzau, Shehu Idris.
Labarai
Samu kari