Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Liverpool ta ce ‘Dan wasan tsakiyan Sifen, Thiago Alcantara ya kamu da Coronavirus. Tsohon ‘Dan wasan na Barcelona bai zai samu buga wasansu da Arsenal ba.
Rundunar sojin Najerya ta ce tana matukar goyon bayan kokarin gwamnatin jihar Borno wurin mayar da 'yan gudun hijira gidajensu a jihar, Premium Times tace.
Kafin fara diban ma'aikata na musamman, gwamnatin tarayya ta mika wasiku ga a kalla bankuna biyar domin bude asusu ga wadanda za a diba ayyukan, Daily Trust.
A jiya ne mu ka samu labari cewa hukumar NERC ta janye karin kudin wuta na mako biyu. Hukumar ta dauki wannan mataki ne a sakamakon zaman kwadago da Gwamnati.
Wanda Buhari ya zaba ta zama Shugabar PENCOM ta gaza samun cikakkiyar karbuwa a Majalisar tarayya. Wasu a Majalisar sun yi kememe, sun hau kujerar na-ki a kanta
Wasu fusatattun matasa a ranar Talata sun kai wa hadimin gwamnan Jigawa, Alhaji Badaru Abubakar da wasu jami'an hukumar bayar agajin gaggawa na jihar SEMA.
Wani jigo a kungiyar ANED, wacce itace kungiyar da ta hada dukkan DisCos da ke Najeriya, ya sanar da jaridar TheCable cewa har yanzu FG ba basu umarnin dakatar
Wahab Shitu, lauya mai kare shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim magu,ya ce wanda yake karewa bai amsa laifin da ake zarginsa da su ba kwata-kwata.
Hukumar EFCC ta cafke Ishaka Abdullahi tare da gurfanar da shi gaban babbar kotun jihar Sokoto, bisa zarginsa da sace N429,000 na ciyar da dalibai. A cikin she
Labarai
Samu kari