Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Shahrarren dan sanda wanda ake ikirarin bai taba karban cin hanci ba shekaransa 30 da aiki, CSP Francis Erhabor, ya zama 'Jami'in dan sandan shekara' a zaben.
Garba Shehu, mai magana da yawun Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa hakkin Shugaban ne ya ci gaba da barin shugabannin tsaro idan ya gamsu da aikinsu.
Kotun gargajiya da ke Ibadan, babbar birnin jihar Oyo ta rushe auren shekaru goma sha takwas btsakanin mata da miji sakamakon barazana ga rayuwa da mijin ke yi.
'Yan bindiga sun kaiwa dan uwan wani tsohon dan majalisa farmaki a hanyarsa ta Kaduna zuwa Zaria, inda suka bude masa wuta. A ranar Lahadi, 30 ga watan Nuwamba.
Wani mugun fada da aka yi a kan soyayyar budurwa ta sa an kashe mutum daya a Jalingo, babban birnin jihar Taraba. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito hakan.
‘Yan Majalisa sun yi muhawara game da bashin Ganduje, sun amince a aro kudi. Abdullahi Umar Ganduje ya ce za ayi amfani da wannan kudi ne domin ayi ayyuka.
Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom, ya yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari kada ya saurari maganan mutane na cire takunkumin hana shigo da shinkafar gwamnati daga
Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress APC, Mai Mala Buni, ya ce yana kwana uku zuwa hudu a wata a jiharsa.
Malaman addinin musulunci sun hassala da mulkin Shugaba Muhammadu Buhari sakamakon yadda harkokin tsaro kullum suke kara tabarbarewa a Najeriya, musamman arewa.
Labarai
Samu kari