Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Najeriya tanada duk wasu abubuwan da ya kamata ta samu don ta daukaka. Ya sanar da hakan a ranar Talata.
A shekarar 2014 aka nada shi a matsayin babban darektan hukumar NCAA, inda ya shafe shekaru 5 yana jagoranci kafin ya mika mulki ga shugaba mai ci, Kaftin Musa
Mata masu gudun hijira daga kauyakun jihar Zamfara sunce yunwa da sanyi zai iya ajalin su da yaransu, bayan 'yan bindiga sun kone musu gidajensu, Daily Trust.
Iyalan wani babban dan kasuwa daga jihar Katsina, mazaunin Kaduna, Mahdi Shehu, sun bayyana cewa yana cikin matukar hatsari bayan kama shi da 'yan sanda sukai.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta dake wani mutum da ya kware wurin satar motoci ta hanyar saka wa mutane bindiga. Ya kwace motoci 18 a cikin kwanaki 90 a Jos.
Gaba ɗaya abin ya fara ne da misalin ƙarfe 10:30 na safiyar Asabar, mayaƙan Boko Haram cikin kayan sojoji ɗauke da manyan bindigu suka yi mana ƙawanya suka zaga
Oby Ezekwesili ta na so a duba lafiyar Buhari ko ya cancanci yayi mulki, ta ce kwamiti na dabam ya kamata ya yi wannan aiki, ba likitocin fadar shugaban kasa ba
A jiya ne Sanatoci suka ce gwamnatin Buhari ta gaza inganta harkar tsaro. ‘Yan Majalisa sun yi wa Buhari rubdugu, sun fadi abubuwan da za su kawo zaman lafiya.
Ɓatagarin dai sun yi bajakolin kayayyakin da suka sato daga kantinan ƴan kasuwa, wanda suka haɗar da kayan sawa da sauran kayan amfanin gida, a wajen garin Otuk
Labarai
Samu kari