Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Majalisar dattawa ta kira wani babban kwamishinan Birtaniya zuwa Najeriya a kan wani tsokaci da wani dan majalisar Birtaniya, Tom Tugendhat ya yi a kan Gowon.
Hukumar yan sandan Najeriya ta fara shirye-shiryen dawo da tsohon shugaban kwamitin gyaran hukumar fanshi, AbdulRashid Maina, wanda aka damke a birnin Niamey.
Wani dan Najeriya mai suna Olusegun ya bayyana irin bakar wahalar da ya fuskanta a soyayya lokacin yana daukar albashin N20,000. Saurayin ya wallafa labarin.
A baya Legit.ng Hausa ta rawaito cewa gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da cewa dakarun rundunar soji sun kubutar da matafiya 39 da 'yan bindiga suka sace yayin d
'Dan majalisar wakilai, Olaifa Jimoh Aermu, ya ce a hada albashi da alawus, babu ‘Dan Majalisar da ke tashi da Miliyan 10 duk wata a kaf 'yan majalisun kasar.
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda babban malamin ya bukaci yayi murabus sakamakon.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayar da umarnin sakin sabbin manyan motocin sufuri guda 2000 da gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ta samar tun a cikin wat
Wata mata mai suna Aminat Isah, ta kai korafi ga Alkali Adeniyi Koledoye, cewa mijinta yana barazana ga rayuwarta.Matar ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijin.
Matsalolin tabarbarewar tattalin arziki na neman zame wa ‘yan Najeriya gaba damisa baya siyaki, yayin da aka wayi gari darajar dalar Amurka daya ta kai N500.
Labarai
Samu kari