Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Baya gataron APC NEC, gwamnonin jam'iyya mai mulki sun yi wani taro a ranar Litinin da yamma, inda suka tattauna a kan zuwa shugaba Buhari gaban majalisar kasa.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP, wacce ke haɗe da ƴan jihadin ƙungiyar IS a jihar Borno, sun sheƙe sojoji goma tare da yin garkuwa da ɗaya daga cikinsu, ka
Da alamu har gobe dai Gwamnati ta gaza shawo kan ASUU ta bude Jami’o’i, ta koma bakin-aiki. ASUU ta zargi Gwamnatin Tarayya da kin cika alkawuran da ta dauka.
Amma Obasanjo a cikin wani jawabi da mai taimaka masa wajen yaɗa labarai, Kehinde Akinyemi, ya fitar bayan wata ganawa a ranar Laraba, ya ce bai halarci zaman s
Kwamitin zartarwar jam'iyyar APC ya yi watsi da kiran da jam'iyyar PDP ta yi na cewa shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda matsalar rashin tsaro da ta a
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin da shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi ya yi na cewa ta gaza cika alkawurran data
Wani rahoto da wata cibiyar binciken kutse da leken asiri da tabbatar da adalci a amfani da fasahar zamani ta wallafa ya gano cewa hukumar leken asiri ta kasa
Kungiyar dattawan arewa da yawun shugabanta, Ango Abdullahi, tayi zargin cewa yan kabilar Igbo ne ƙashin bayan duk wata ta'asa da ake yiwa yan Arewa a kudu.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke shugaban hukumar daukan ma'aikata, Dakta Nasiru Mohammed Ladan Argungu daga mukaminsa. Sanarwar saukewar na kunshe ne cikin wa
Labarai
Samu kari