Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Wasu ƙarin zarge-zarge da ake yiwa Shugaban ƙaramar hukumar sun haɗar da kashe kuɗaɗen harajin ƙaramar hukuma ba tare da samun sahalewar majalisar Kansiloli ba
Dakarun sojojin Najeriya uku sun mutu da dama sun jikkata a jihar Borno sakamakon tawo mugama da motocinsu yayi da abubuwan fashewa da Boko Haram suka dana.
Dakarun Sojin Najeriya sun samun nasarar ceto mata da yara 23 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Katsina, kuma suka kwato dabbobi 75 da suka sace.
Mutane 749 kwayar cutar ta harba a fadin Nigeria a ranar Talata, 29 ga watan Disamba, kamar yadda ya ke a sakon hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC.
Aliyu Abdullahi, mai magana da yawun Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce taba da damar sirranta lamurranta.Abdullahi ya sanar da hakan.
Shahararen dan kwallon nan na Najeriya Seth Sincere ya kammala gina wa kansa da iyalansa wani katafaren gida na miliyoyin naira a babbar birnin tarayya Abuja.
Dakarun Operation Lafiya Dole sun yi wa Mayakan Boko Haram barin wuta Sambisa. Jiragen Sojojin Najeriya sun yi ta’adi a tsakiyar dajin Sambisa da ke Borno.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka 'yan bindiga 9 a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja yayin da suka yi musayar wuta da su a dare Litinin zuwa sa'o'in farkon.
An kashe yan bindiga da ba su gaza shida ba a wata musayar wuta tsakanin su da jami'an tsaro ranar Talata a karamar hukumar Kurfi da ke jihar Katsina. hakan na
Labarai
Samu kari