Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Kimanin sa'ao'i 24 bayan sanarwa, an yi taron mika mulki daga hannun wanda ya sauka daga karagar zuwa sabon da shugaban kasa ya nada, a yau Alhamis, 28 ga wata.
Bincike ya nuna wiwi zai iya rage yiwuwar kamuwa da cutar COVID-19. Coronavirus ta hallaka mutane fiye da miliyan 2 a kasashen Duniya daga 2019 zuwa yanzu.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a Michika, jihar Adamawa da wasu mambobin jam'iyyar 5000 sun sauya sheka jam'iyyar Peoples Democratic.
Shugabar wata kungiya mai rajin ganin mata sun tsaya da kafafunsu, Joe Okei-Odumakin, ta roki babban sifeton rundunar 'yan sanda, Mohammed Adamu, ya kori jami'a
Laftana Janar Tukur Buratai ya mika shugabancin gidan soja ga sabon hafsun sojoji, a lokacin ya ce saura kiris tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya yi masa ritaya.
Wasu daga cikin yan matan makarantar mata ta Chibok da Boko Haram suka sace tun a shekarar 2014 sun tsere daga hannun su a yau, Daily Trust ta ruwaito. Daya dag
An sace wasu abokan ango akan hanyarsu ta dawo daga daurin auren abokinsu a jihar Taraba. 'Yan bindigar da suka sace su har yanzu dai basu kira ba iyalansu ba.
Dalibai a wata jami'ar kasar nan an bayyana cewa suna watsi da dokar sanya takunkumin fuska. An ce daliban suna sanya takunkumin fuskarsu aljihu da sun shiga.
Dambe ya barke yayin da wasu 'yan majalisa na bangaren da ake samun mai suka je gabatar da wata muhimmiyar bukatarsu ga majalisa. Vanguard ta tabbatar da haka.
Labarai
Samu kari