Jihohi biyar da suka hada da Bayelsa, Borno, Kano, Kebbi da Yobe za su samu dala miliyan 15 daga shirin HOPE Governance Programme na Bankin Duniya.
Jihohi biyar da suka hada da Bayelsa, Borno, Kano, Kebbi da Yobe za su samu dala miliyan 15 daga shirin HOPE Governance Programme na Bankin Duniya.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wani Ba’amurke masanin tattalin arziki a Jami’ar John Hopkins da ke Baltimore a Amurka, Steve Hanke, ya caccaki gwamnatin da Shugaba Muhammadu Buhari ke jagora
'Yan bindiga da ake zargin tsagerun IPOB ne sun sheke CSP Fatmann Dooiyor. Dooiyor wanda shine babban jami'in dan sanda a Omuma, garinsu Gwamna Hope Uzodimma.
'Yan ta’addan Boko Haram/ISWAP sun saki hotunan jami’an sojojin kasa biyu da wasu jami’ai da suka yi awon gaba da su a babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Dillalan shanu a jihar Delta sun nemi gwamnati ta basu filin kiwo akalla murabba'in mita dubu 30 domin inganta harkar kiwon dabbobi da kuma kasuwancin shanu.
An samu jinkiri sosai kan wasu shari'un dake kotu, duk da kasancewarsu manya, kuma al'umma sun nuna matukar damuwarsu don ganin an yi adalci an kammala su.
Sheikh Habeebullaah El-Ilory, babban malamin addinin musulunci a Ilorin, jihar Kwara, ya soki yadda ake mayar da wurin ibada, filin idi, wurin yin kamfen din ya
Malamin Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho, Idris Oladejo, ya bayyana dalilin da yasa mai rajin kafa Kasar Yarbawan bai yi kayan zana ya bace daga h
Mustafa Indimi ya zama sabon babban darektan kamfanin Oriental Energy Resources. Mustafa Indimi ya canji Ignatius Ifelayo wanda shi ne MD tun shekarar 2013.
Jami'an rundunar sojin kasa na Najeriya guda biyu, Bello Abubakar da Oyediran Adedotun sun shiga hannun 'yan bindiga akan babbar hanyar maiduguri zuwa Damaturu.
Labarai
Samu kari