Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Gwamnan jihar Borno ya hana wa'azi sakaka, ya kuma umarci hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kame dukkan malamin da ya ke wa'azi ba tare da izinin gwamnati ba
Fusatattun direbobin keke nafef a Minna sun shiga yajin aiki, sannan sun toshe manyan hanyoyi yayin da suke zanga-zanga da nuna fushinsu kan takurar jami'ai.
An tsananta tsaro a farfajiyar majalisar jihar Filato a safiyar ranar Litinin. Ponven Wuyep, magatakardan majalisar ya tabbatar da cewa an kara yawan jami'an.
Hukumar NHRC ta bayyana cewa, ta fara bincike kan wani korafi da aka kai mata na wani mahaifi dake lalata da ƴaƴansa biyu har tsawon shekaru bakwai a Kano.
Sanata Bala Ibn Na'Allah, wanda miyagu suka halaka babban dan shi Abdulkareem a gidan shi dake Malali jihar Kaduna, ya ce rayuwar dan shi bata fi ta kowanne ba.
Wani matashi ya wallafa rubutu a kafar sada zumunta inda yace yana neman budurwar da za ta so shi, shi kuwa zai ba ta albashin N150,000 duk wata da kuma kari.
Kunle Olawunmi ya fada wa Duniya cewa akwai masu goyon bayan Boko Haram a Gwamnati. Tsohon Jami’in tsaron ya zargi gwamnati da laifin taimakawa Boko Haram.
Gwamnatin Borno ta shirya taron manyan masu ruwa da tsaki na jihar Borno, inda suka tattauna kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya, suka tsaida matsaya.
Duk da a lissafin masu kudin Najeriya kowa ya san manyan ‘yan kasuwa kuma biloniyoyi kamar su Aliko Dangote, Femi Otedola, Tony Elumelu da sauransu, amma akwai.
Labarai
Samu kari