Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Ministan tsaron Israila, Israel Katz, ya bayyana cewa ba za su janye dakarun sojojin kasar daga Kudancin Lebanon. Ya ce ko da Amurka ta bukata, ba za su yi ba.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Za ku ji cewa Malaman Jami’a su na iya tafiya yajin-aiki nan da wasu ‘yan kwanaki. Shugaban Kungiyar ASUU ya zargi gwamnati da rashin duka alkawarin da aka yi.
Tsohon ministan sadarwa na Afghanistan, Sayed Sadaat ya koma sayar da abinci a kasar Jamus. Kamar yadda ya bayyana a rahotannin Reuters, Sadaat ya bar kasarsa.
Jami'an hukumar kwastam sun cafke wata mota da aka shigo da ita daga waje dauke da bindiga da harsasai, an kuma mika ta ga sashen adana na hukumar ta kwastam.
A jiya Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi karin-haske a kan kisan Kyaftin Abdulkarim Na’Allah. Nasir El-Rufai ya aika ta’aziyya, ya nemi jami’an tsaro su yi bincike
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, yanzu lokaci yayi da zai yi maganin masu tayar da hankulan mutane da kashe-kashe marasa ma'ana a jihar Filato.
Kwanakin baya ne ma’aikatar DPR ta yi wa wasu ma’aikatanta ritaya. Shugaban kasa ya dawo da duka Ma’aikatan Gwamnati da aka yi wa ritaya da karfi da yajin.
Kaduna - A yau ne aka tashi da wani labari mara daɗi a jihar Kaduna, inda aka tsinci gawar babban ɗan Sanata Bala Na Allah na jam'iyyar APC a dakin kwanansa.
Wasu 'yan ta'adda sun kutsa gidan dan sanatan jihar Kebbi, inda suka daureshi suka hallakashi har lahira. A halin yanzu an bayyana ranar da za a yi jana'izarsa.
Kaduna - Jami'an sojoji na rundunar Operation Safe Haven sun yi gaggawar kai ɗauki ga wasu matafiya da yan bindiga suka yi yunkurin sace wa a jihar Kaduna.
Labarai
Samu kari