Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sauye-sauye a majalisar ministocinsa. Ya sallami ministan noma, Sabo Nanono da takwaransa na ma'aikatar wuta, Mamman Saleh.
Kungiyar Likitocin Najeriya NMA da kungiyar ma'aikatar kiwon lafiya karkashin gamayyar ma'aikatan asibiti (JOHESU) sun yi martani kan shirin wajabtawa yan Najer
A wata sabuwar sanarwar da ta fito daga shirin N-Power ta nuna cewa, ana bukatar duk wanda aka zaba a shirin ya je ya shigar da bayanan zanen yatsun hannu.
Mataimakin shugaban kungiyar kwadagon Najeriya NLC, Joe Ajaero, ranar Talata ya yi kira ga gwamnatin tarayya kada ta sake ta kara farashin kudin wutan lantarki.
'Yan sandan jihar Adamawa sun tabbatar da sheke wani mai garkuwa da mutane da 'yan banga suka yi yayin da yaje karbar kudina fansa daga 'yan uwan wacce ya sace.
Tsohon gwamnan jihar Neja ya bayyana halin da ake ciki a Najeriya na rashin tsaro da yawaitar jahilci da ya yi jama'ar kasar katutu. Ya ce dole a ilmantar dasu.
Masu hannun jari a kamfanin Simintin Dangote sun yi rashin kudadensu na kimanin N112.46 billion.Hakazalika arzikin hamshakin mai kudin Najeriya, Aliko Dangote.
Wata kungiya ta arewa ta tsakiya ta yi Allah wadai da kashe -kashen da ake yi a yankin, lura da cewa gazawar gwamnati na daukar mataki zai sa su kare kansu.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya ziyarci Bitrus Tamba, faston da aka kashe dansa yayin rushe cocin Ekklesiyar Yan’uwa Nigeria (EYN) dake Maiduguri, babba
Labarai
Samu kari