Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Sakataren yada labarai na kasa na jam'iyyar ADC, Bolaji Abdullahi, ya yi magana kan batun abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Wani mutum ya hadiye gabadaya waya kirar Nokia 3310 har sai da likitocin da ke Kosovo suka fede shi kafin suka samu nasarar cire wayar, mutumin mai shekaru 33.
Wani rahoton fasaha da wata kungiya ta fitar, ya bayyana cewa aƙalla ɗalibai 1,409 ne ɓarayi suka sace daga makarantunsu cikin watanni 19 a faɗin Najeriya.
Badawi Abdullahi Ahmed matashi ne mai shekaru 38 wanda ake zargi da zama gagarumin barawon motoci a Abuja kuma rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya suka.
Masu garkuwa da mutane don kudin fansa sun sace Cif Gbalipre Turner, mahaifi ga Shugaban Karamar Hukumar Ogbia ta Jihar Bayelsa, Hon. Ebinyo Marvin Turner.
Ministan sadarwa da da tattalin arzikin zamani na kasa, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami. Pantami ya zama Minista a gwamnatin tarayya ne a 2019, bayan ya rike NITDA.
Wani tsohon minista a zamanin mulkin Janar Babangida ya riga mu gidan gaskiya. An ce ya taba kasancewa shugaba a jihar Ribas a lokacin mulkin soja. Ya mutu yau.
Iyayen daliban da aka sace a jihar Zamfara sun shiga damuwa bayan da gwamnati ta ba da umarnin katse layukan waya saboda magance matsalolin tsaro a jihar Zamfar
Yan bindigan da suka jagoranci sace matar fasto a babban birnin tarayya Abuja tare da matarsa sun nemi yan uwa su tattara musu tsabar kuɗi miliyan N50 fansa.
An kashe mutane uku a ƙauyuka biyu da ke ƙaramar hukumar Bassa ta jihar Plateau a sabbin hare-haren da aka kai kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Daily Trust
Labarai
Samu kari