Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Kungiyar Miyetti Allah ta koka kan yadda gwamnati ke son hana kiwo a fili. Ta ce kudin saniya daya zai koma kusan N2m idan aka haramtawa Fulani kiwo a fili.
Shugaba Buhar ya sallami wasu jami'an gwamnati 5 a wannan shekarar ta 2021, wanda tuni ake ta cece-kuce kan wannan kora da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi.
Ana jita-jitar Ibe Emmanuel Kachikwu ya samu biliyoyin kudi da yake Minista. Kachikwu ya aika takardar korafi zuwa ga Abubakar Malami, yana karyata wannan zargi
Miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da ma'aikata 3 na tsohon shugaban kasa Olusegn Obasanjo a wani kauye da ke Abeokuta, jihar Ogun a ranar Laraba, 8 ga wata.
Makasan Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye sun bayyana cewa sun yi garkuwa da shi ne don su samu kudade daga hannun dan sa.
A yayin da rundunar sojin Najeriya ke dada zafafa ruwan wuta a sansanonin ‘yan bindiga a jihar Zamfara, an ji‘yan bindigar sun soma kwarara a makwabtan jihohi.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta tare wasu motoci dauke da kayan abinci, abubuwan sha da kma man fetur da suke yunkurin kai kayan sansanin 'yan fashin daji.
Gwamnatin jihar Jigawa ta sanya dokar hana hawa babura a fadin jihar bisa ganin yadda lamurran tsaro ke kara tabarbarewa a fadin jihar da ma kasa baki daya.
‘Yan bindiga sunyi ajalin wani sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 sakamakon wani hari da suka kai Unguwan Maje da Unguwan Laka, garin Chikun.
Labarai
Samu kari