Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawan Najeriya, Garba Maidoki, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Iyalai da 'yan uwa da abokna arzikin malamar Islamiyya mai suna Ummulkhairi da aka kashe a Kaduna sun nuna matukar damuwa game da kisan da aka mata.
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce kabilar Igbo su na da fasaha tare da iya kirkire-kirkire, saboda hakan ne kuwa suke bada gudumawa mai tarin yawa wurin habaka
Femi Adesina, mashawarci na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, a ranar Alhamis ya tunkari fitaccen malamin nan, Sheikh Gumi.
An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jihar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa alaka da ar
Wani mutum da a yanzu ba a gano ko wanene ba ya mutu yayin da ya ke yunkurin hako gawa a makabarta da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, Premium Times ta
Mataimakin Gwamnan Jihar Sakkwato, Maniru Dan’iya, ya ziyarci yankin domin yi musu jaje a ranar Alhamis, ya jaddada aniyarsu na ganin bayan ayyukan yan bindiga.
Cikin takaici wata budurwa ta garzaya dandalin sada zumunta na zamani inda ta bayyana yadda saurayin ta ya yaudare ta, rahoton LIB. Budurwar ta ce sun kwashe sh
Jami'an hukumar ICPC sun garkame wani dakin ajiya dauke da keke-napep da aka bayar a raba a wata mazaba a jihar Yobe, wanda wani dan majalisa ya ki raba su.
Ana zargin wani matashi mai shekaru 21 mai suna Muhammad Yusuf da yi wa mahaifin sa, Alhaji Ibrahim Yusuf, dukan tsiya wanda hakan ya yi sanadiyyar rasa ransa,
DSP Sabo Umar, DPO na ofishin 'yan sandan karamar hukumar Musawa ta jihar Katsina ya rasu sakamakon mummunan hatsarin motan da ya gwabza a ranar Laraba, 8 .
Labarai
Samu kari