Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide, ya sako daliban makarantar sakandare na tarayya da ke Birnin Yauri, a ranar Laraba bayan sun shafe kwanaki a hannunsa, Daily
Matar shuagaban ƙasar Turkiyya, Emine Erdogan, ta kaddamar da cibiyar yaɗa al'adun Turkawa a babban birnin tarayya Abuja, yayin ziyarar da mijinta ya kawo ƙasar
Shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu ya musanta zargin da ake tuhumarsa da shi a gaban kotu. Ya bayyana a gaban kotu ne bisa zargin aikata ta'addanci a Najeri
Shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, ya gurfana a gaban kotu bayan wasu jami'an hukumar tsaro ta farin kaya sun kawo shi domin fuskantar shari'a,in ji lauya.
Wakilin Birtaniya a Najeriya ya isa babbar kotun tarayya da ke Abuja domin sauraron shari'ar shugaban 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu. Ya isa wurin karfe takwas.
Hukumar NYSC ta ba mata masu ciki da masu shayarwa ci gaba da zama a garuruwan mazajensu domin shiga sansanin banutar kasa. Hukumar ya bayyana dalilin yin haka.
A yau ne za a ci gaba da shari'ar Nnamdi Kanu da gwamnatin Najeriya. An kawo 'yan sanda, sojoji da DSS a harabar kotu don tabbatar da ba a samu matsala ba ko ka
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Labarai
Samu kari