Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Gwamnatin Tarayya za ta batar da makudan biliyoyi a kan kirkirar manhajoji. FIRS kadai za ta ci miliyoyi. Jaridar Premium Times ce ta fitar da wannan rahoto.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bai wa mazauna jihar Kaduna dabarun gano masu kai wa ‘yan bindiga bayanan sirri da taimaka mu su wurin satar jama'a.
Albashin karamin malami ake biyan shugaban jami’ar UNILAG a duk wata maimakon N500, 000. Farfesa Sulyman Age Abdulkareem yace ana samun matsala da tsarin IPPIS.
Babban kotun jihar Borno ta samu daliban UNIMAID da laifin shiga kungiyar leken asiri. Alkali ya saurari shari’ar, ya samu wadannan ‘yan makaranta da laifi.
‘Yan matan Chibok da aka ceto sun soma karatun digiri a jami’ar AUN ta Atiku Abubakar. Wani jami’in makarantar, Dan Okereke ya tabbatar da haka a makon nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana shugaban kasar Turkiyya, sun tattauna kan batutuwa masu yawa da suka sahafi kasashen biyu. Ga kadan daga cikin maganganun
Sarkin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ce zuwa yanzu sun ga amfanin matakan da gwamnatin jihar ke dauka kan yan bindiga.
A cikin sabbin hotunan an gano shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da uwargidansa, Hajiya Aisha Buhari suna yi wa juna kallon kauna yayin da take gyara shi.
Gwamnan Kaduna ya goyi bayan masu so a kira ‘Yan bindiga da ‘Yan ta’adda. Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yin wannan zai bada dama su rika kashe ‘yan bindigan.
Labarai
Samu kari