Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Ministar tallafi, walwala da jin dadin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa sama da dalibai milyan tara na amfana da shirin ciyar da daliban firamare.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Dakta Isa Ali Ibrahim.Pantami, yace nan da yan shekaru kaɗan tattalin arzikin zamanin Najeriya zai karfi.
Gawar marigayi Sani Dangote ba ta iso daga Amurka ba har a yammcin Talata sakamakon wasu cike-ciken takardu da ba a yi ba. Gawarsa za ta iso ranar gobe Laraba.
An tsinci gawawwaki 2 cikin mahauta 3 da aka yi garkuwa da su a garin Ala da ke karamar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo cikin daji, bayan wasu sun musu daba
Shugaban rundunar sojin ƙasa, Air Marshall Isiaka Amao, ya bada tabbacin cewa lokaci kaɗai ake jira aga karshen yan ta'adda da yan bindiga a faɗin Najeriya.
HURIWA ta yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya kora, kama tare da gurfanar da ministan yada labarai, Lai Mohammed, kan karyar da ya zabga a rikicin EndSARS.
A cikin bdiyon liyafar auren, an gano angon yana rawa tare da mahaifiyarsa inda ya dunga zubar da hawaye, inda ita kuma ta dunga share masa tare da taya shi.
Tsohon minista a tarayyan Najeriya kuma tsohon mai sukar gwamnatin shugaba Buhari, Kayode ya nuna goyon bayansa da kuma cancantar Pantami na zama farfesa .
Kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya gayyaci wasu ministoci da shugaban kungiyar ASUU domin su shiga wata ganawar gaggawa da ta shafi manyan jami'an hudu.
Labarai
Samu kari