Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Abin da Peter Obi da Rabiu Kwankwaso suka guje wa a ADC ya biyo su har NDC. Shugabannin jam'iyyar ta NDC mai adawa sun fara zama domin hana soke masu rajista.
Rundunar 'yan sandan Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da kashe shugaban MACBAN na Benue, Alhaji Ardo Risku Mohammed, tare da abokinsa Yakubu Isah.
Wani matashi, Wajeeh Mahmood, ya duba sakamakonsa na karshe a makarantar kwarewa a aikin lauya a gaban iyayensa. Kafin ya bude sakamakon wanda ya a wani bidiyo
Kaduna - Shahrarren Malamin Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi, ya ziyarci garin Fulanin da yake ginawa makaranta da asibiti a jihar Kaduna.
Yanzu muke samun labarin cewa, jami'ar Ilorin ta kori wani dalibinta da ya lakadawa lakcara dukan kawo wuka saboda kin taimaka masa a kan shirin SIWES na karatu
Mutane da dama sun san kudaden kasashen nahiyar Afrika amma ba kowa ya san darajar wadannan kudade ba idan aka kwatantasu da dalar Amurka. Hakan ya sa Legit.ng
Wasu matasan Najeriya uku, sun nuna wa duniya cewa ana iya damawa da su a kowani yanayi, kuma a shirye suke su shiga a fafata da su a cikin duniyar kera motoci.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammed, ya bayyana cewa idan gwamnatin Najeriya ta so zata iya kawo karshen matsalar tsaron da ake fama da ita a dukkan sassan ƙasa
Ana fargabar bayin Allah da dama sun mutu sakamakon fashewar butalin iskar gas da ya faru a Ojekunle Street, Papa Ajao Legas a safiyar ranar Talata. Jaridar The
Rayukan mutane shida sun salwanta sannan wasu 19 sun jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a Bauchi a ranar Litinin, 15 ga watan Nuwamba.
Jihohin Arewa an san su da noma, duk da haka ake samun yawaitar tsadar abinci. A wasu jihohi uku na Arewa, an samu tsadar abinci fiye da Legas da wasu jihohin k
Labarai
Samu kari