Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Hukumar yan sandan kasar nan ta bude sahfin yanar gizo da zaka nemi aikin jami'in dan sanda, daga yau 29 ga watan nuwamba, 2021, zuwa mako shida masu zuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Edo ta tabbatar da garkuwa da DPO, CSP Ibrahim Ishaq na ofishin yankin Fugar da ke karamar hukumar Etsako ta jihar da miyagun sukai.
Wani kasurgumin mai garekuwa da mutane ya mutu a gidan yari yayin da yake ci gaba da jiran hukunci. An ce ya yi gajeriyar rashin lafiya ne daga nan kuma ya mutu
Jami'an tsaro sun gano wani yaro dauke da jakarsa na biyu cikin injin jirgin sama inda ya boye da niyyar ya koma kasar waje ta kowanne hali, hakan ya janyo cece
Bidiyon wani mutum ya na tallar fara wurin fasinja kulle a ledoji jirgin sama na kasar Uganda kafin ya tashi ya janyo maganganu da yawa a kafafen sada zumunta.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kai hari wata rugar Fulani dake yankin ƙaramar hukumar Igabi, jihar Kaduna, inda suka kashe mutum ɗaya.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun farmaki motar wani wai kwamishina a jihar Kogi, sun harbe shi a kafa. An ce dai yana ci gaba da murmurewa.
Bayan tsawon kwanaki a tsare, Jami’an ‘yan sandan sun ce an fito da ma’aikatan Zaria da aka sace a Giwa. An biya kudin fansa amma har yanzu wasu su na tsare.
Mummunar gobarar tsakar dare ta lakume kayan miliyoyin naira a fitacciyar kasuwar Ladipo ta siyar da kayayyakin kayan gyara ta Legas wacce ta fara daren Lahadi.
Labarai
Samu kari