Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Ministn ayyuka, David Umahi ya bayyana shirin gwamnatin tarayya na zama da kamfanonin siminti domin duba yiwuwar rage tsadar da yake yi a Najeriya.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Jami'an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA, sun damke wasu masu safarar miyagun kwayoyi 3 da ke sanye da kayan jami'an tsaron kasa.
Kotu ta daure ‘Dan Najeriya da yake aiki a asibitin Amurka saboda laifin kwanciya da masu jinya. Wannan mutumi mai suna Godbless Uwadiegwu, 'dan Najeriya ne.
Alhaji Lai Mohammed ya ce gwamnatin APC ta Buhari ta samu nasara a fannoni da dama duk da an fuskanci ƙalubale na tsaro da ta tattalin arziki a shekarar 2021.
Jami'an yan sanda a Jihar Katsina sun kama wani mutum mai shekaru 31 da ake zargin yana amfani da intanet wurin yaudarar mata yana kwanciya da su a Kano, Vangua
Hukumomin sojojin Najeriya a ranar Alhamis sun tabbatar da mutuwar sojoji shida sakamakon arangamar dakarun sojin hadin guiwa na kasa da kasa da yan Boko Haram.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada mataimakin kwanturola janar (DCG) Karebo Samson a matsayin sabon kwanturola janar na hukumar kashe gobara ta tarayya.
Wasu sababbin aure sun rabu saboda wani rikici ya hada su bayan sa’o’i 10 da gama daurin aurensu.Wani ma’aboci amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter.
Hukumar yan sanda ta jihar Katsina ta bayyana nasarorin da yan sanda suka samua wanna shekarar ta 2021 dake gab da karewa, a wurin wani taro na manema labarai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce babu kwabon da zai yi kuka, bayan kammala binciken kudaden Hukumar Bunkasa Yankin Neja Delta, NDDC, Daily Trust ta ruwaito.
Labarai
Samu kari