Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Bayan janye dakarun sojoji daga kauyen Shimfida a karamar hukumar Jibiya ta jihar Katsina, 'yan bindiga sun yi awon gaba da mazauna yankin har su goma sha daya.
Wata mabaraciya ta hadu da bacin rana bayan wasu sun gano cewa tana zama ne kawai a kan keken guragu amma ba gurguwar gaskiya bace. Sun tilasta mata yin tafiya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ware kudi har naira miliyan 100 domin gudanar da gasar karatun Al-Qur'ani na kasa wanda za a yi a jihar daga ranar 18-20 ga Maris.
A hoton, an ga matar wacce ta kwatanta kanta da diyar janar din soja mai anini hudu, tana murmushi cike da farin ciki yayin da mijin nata yake mayar mata shima.
An tabo gidan adalci cikin kwanakin nan, yayin da barayi suka samu damar aukawa wata motar da aka ajiye a kusa da harabar wata kotu, suka sace masa kudade.
Shugaba Muhammadu Buhari ya cacccaki kafofin yada labarai kan bata lokaci wajen bada rahotanni kan rikicin da ya barke a jam'iyyar All Progressives Congress.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada cewa ba karamin dadi zai ji ba idan dan kabilar Igbo ya zama Shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu.
Wasu ‘yan bindiga sun harbe mataimakin shugaban kungiyar sarrafa katako ta Jihar Borno, Mr Aga City, Vanguard ta ruwaito. City, kamar yadda ake kiransa, dan asa
Rahoton da ke shigowa daga Legas ya nuna cewa wasu mutane Keke Napep sun yi awon gaba da kananan yara yan shekara hudu bayan dawowa daga makaranta a Legas.
Labarai
Samu kari