Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Wata motar Bas mai ɗaukar mutum 18 dake zabga gudu a kan titi ta kama da wuta ba zato babu tsammani, mutanen ciki sun samu nasarar tsira amma kaya sun kone.
Jirgin kasa mai jigilar fasinjojo daga jihar Legas zuwa Ibadan, a ranar Alhamis, ya tsaya tsakiyar dajin sakamakon karewar mai a cikinsa. Wani ma'abocin manhaja
Tsagerun yan bindiga sun halaka wani mutum da suka yi garkuwa da shi bayan sun karbi naira miliyan daya a matsayin kudin fansa daga yan uwansa a jihar Kaduna.
Kasar Amurka ta sanya hannun kan wata odar zartaswa da za ta habaka kasuwar crypto a Amurka da ma duniya baki daya. Rahoto ya bayyana yadda lamarin yake...
‘Yan kasar Chinan da aka kama ma’aikatan kamfanin Sinohydro ne; wani kamfanin samar da wutar lantarkin kasar Sin da ke kula da aikin samar da wutar lantarki na
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan sojoji goma sha takwas, jigatar sojoji takwass da kuma mutuwar biyu a farmakin da 'yan ta'adda a yankin Kanya.
Rikicin da barke cikin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya dau sabon salo yayinda wata wasikar Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ke karyata jawabin.
Wani mummunan hatsari da ya auku a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan kusa da ma'akatar ivada ta MFM ya lakume rayukan adadin mutane mai yawa da ba'a sani ba.
Mutanen garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina sun fara gudun tsira bayan zargin cewa rundunar sojoji ta janye dakarunta daga wannan yankin.
Labarai
Samu kari