'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Rundunar 'yan sandan jihar Benue ta kama mutum 10 da ake zargi da alaka da kashe shugaban Miyetti Allah, Ardo Risku Mohammad bayan taron zaman lafiya.
Abuja - Mahukuntar fadar shugaban kasa sun bayyana damuwarsu kan kisan da aka yi wa namun daji dake dajin fadar shugaban kasa da ke Abuja. Rahoton Sunnewsonline
Wani matashi dan Najeriya, Black Nells, ya canja rayuwar matarsa daga wahala zuwa jin dadi inda yake kashe mata kudi domin ya ce tare suka sha fama da ita.
Bidiyoyin Alexandria wacce ta kasance yarinya yar shekaru tara sun karade shafukan soshiyal midiya inda aka ce tana da cutar kansa kuma ana nema mata taimako.
Babban Lauyan Gwamnati Najeriya Abubakar Malami, ya ce an kashe duka kudaden da aka kwato da barayin gwamnatin akan abubuwan raya kasakasar aka boye a kasa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Osun a ranar Alhamis ta ce ta cafke wasu mutane uku da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a lokacin da suke kokarin sace yar kasuwa
Wata kungiyar kare hakkin bil’adama ta Musulunci MURIC, a ranar Alhamis ta yi kira da a biya diyya ga Fulanin da aka yi ramuwar gayya akan su bayan harin da a
Gobara ta lashe wasu gine-gine a ginin majalisar tarayyar Najeriya da ke birnin tarayya a Abuja. Gobarar ta faru ne a yammacin ranar Alhamis a bene na biyu, dak
Jihar Kano - Wani shiri mai suna ‘Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment (AGILE)’ da bankin duniya ke tallafawa, zata gyara makarantun sakand.
Yan ta'adda suna kara samun gindin zama a garuruwan Kaduna tare da kafa 'gwamnati' da 'sansani na dindindin' a jihar ta Arewa maso yamma kusa da babban birnin
Labarai
Samu kari