Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Sabon rahoto ya bayyana cewa Najeriya ta samar da wutar lantarki mafi yawa a karkashin mulkin Shugaba Buhari fiye da sauran gwamnatocin farar hula da suka wuce.
Zukata sun raunana yayin da diyar sanata Sahabi Ya'u ta je sallamarsa zuwa dakin mijinta, sun fashe da kuka yayin da suka rungume junansu cikin shauki da kewa.
Damaturu - Lance Kofur John Gabriel ya bayyana yadda ya yaudari Sheik Goni Aisami-Gashua, kafin harbinsa da bindiga har lahira a kan titin Gashua- Jaja Maji.
Rashin tsaro a Najeriya ya dauka fuskar ban tsoro ta yadda sama da kananan hukumomi 40 a sassan kasar nan ke karkasin ikon 'yan bindiga, 'yan ta'adda da miyagu.
Wata kyakkyawar budurwa ta shiga jerin bidiyon kalubale, inda ta bayyana dalili da yadda ta rabu da wani saurayinta da ya nuna zai i watsi da ita saboda talla.
Rundunar 'yan sandan jihar Niger tace bata kama wasu bakin haure a kasar nan ba suna raba makamai da jirgin sama ga 'yan bindiga a jihar. Sun ce batun bogi ne.
Runduna Yan sandan Najeriya reshen Jihar Legas ta tabbatar kama wani mutum mai suna Billy King Tokunbo kan yi wa dan sanda duka da kuma saba dokar hanya. Kakaki
Rundunar 'yan sandan jihar Legas tace ta cafke wasu sojan bogi biyu a jihar. Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin, yace an same shi da kayan sojoji da harsasai.
Hukumar yan sandan jihar Kebbi ta damke wata matar aure kan zargin kashe tsohon mijinta. Kakakin SP Nafiu Abubakar, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar.
Labarai
Samu kari