Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu
Wasu gwamnonin Najeriya sun maka Gwamnatin tarayya a gaban kotun koli kan wa’adin da ta dina na daina amfani da tsofaffin takardun N200, N500 da N1000 a kasar.
Za a ji matsayar duka 'yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 bayan Bankin CBN da goyon bayan gwamnatin tarayya ya fito da sababbin N200, N500 da kuma N1000.
Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmed, ya zargi Buhari da yunkurin kayar da jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da canza fasalin wasu Naira.
Gwamna Abiodun na jihar Ogun yayi barazanar rufe bankunan da basu karbar tsaffin kudi a jiharsa, yace ba zai yiwu babu sabbin kudin ba kuma a dena karbar tsaffi
A madadin Sarakunan Imo, Dr. Emmanuel Chukwuagina Okeke CFR ya bada sarauta ga Muhammadu Buhari a wajen taya APC da Bola Tinubu kamfe a yankin Kudancin Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, CBN yana kan daidai game da halin da ake ciki na sauyin Naira. Ya ce ba a saba dokar komai ba kan batun kudi.
Mallam Garba Shehu, babban hadimin shugaban kasa kan harkokin midiya da yaɗa labarai, yace FG da babban banki basu yanke matsaya ba har kotun koli ta yi hukunci
Dattawan Arewa sun bayyana cewa, akwai bukatar Tinubu da ATiku idan daya ya samu shugabanci ya samu abokai na gari don tafiyar da mulki cikin tsanaki matsala.
Sakataren gidan gwamnati ya bayyana cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari abin koyi ne ga duk wanda ya gaje shi a mulki a shekarar nan, ya fadi yawan dalilansa.
Labarai
Samu kari