Rundunar sojin Najeriya ta yi manyan sauye-sauye domin inganta tsaro. Lamarin ya shafi makarantun soji, rundunonin yaki, kamfanonin soji da sauransu

Akwai wasu abubuwa guda hudu da idan ba'a magancesu ba da wuri ba zaben 2023 zai fuskanci babban kalubale idan ma aka samu nasarar gudanar da zaben gaba daya.
Kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar zaben bana ya samu tasgaro yayin da kowa ke jiransa. Rashin kudi ne zai jawo matsala.
Da yake alhini, tsohon shugaban ma’aikatan tsaro, Janar Theophilus Danjuma ya yi fatan da ma ace shi ne ya mutu kafin tsohon jakadan Najeriya a Rasha, Suleiman.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya roki yan Najeriya su bari wannan sabon tsarin na sauya naira ya yi tasirin da ake so, ya faɗi abu 3..
Bayan gagarumin zanga-zanga da aka gudanar a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sanya murmushi a fuskokin mutanen jiharsa ta hanyar samar da motocin kyauta.
Uwargidan shugaba Buhari, Aisha Buhari, ta nuna goyon bayan ta kan ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, bisa matakan da ya shawarci CBN ya ɗauka akan sabbin kuɗi
Zauren Malaman adidnin Musulunci a jihar Kano sun sake shigar da karar wasu matasa a jihar bisa zargin yunkurin bata tarbiyya yara da matasa a jihar ta Dabo.
Labarin da ke iso mu daga jihar Kano ya bayyana yadda wata jaririya ta shiga masai yayin da mahaifiyarta mai tabin hankali ya jefa ta a ciki. An fadi ya faru.
Mr Mele Kyari, shugaban kamfanin tace man fetur na Najeriya, NNPC, ya sanar da cewa kamfanin zai fara hakar danyen man fetur a jihar Nasarawa a Maris na 2023.
Labarai
Samu kari