Majalisar Wakilai ta tsawaita wa’adin aiwatar da Kasafin Kudin 2025 a karo na hudu, inda ta daga ranar karewa daga 30 ga Satumba zuwa 31 ga Disamba, 2026
Majalisar Wakilai ta tsawaita wa’adin aiwatar da Kasafin Kudin 2025 a karo na hudu, inda ta daga ranar karewa daga 30 ga Satumba zuwa 31 ga Disamba, 2026
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Shahararren jarumin nan mai wasan barkwanci a dandalin shirya fina-finan Kannywood, Muhammadu Sani Ibrahim Tsiga wanda aka fi sani da Dangwari ya bayyana dalilan da su ka sa ya rungumin bangaren barkwanci a masana'antar fim.
Maryam Booth ta fito ne a matsayin yar maye, wato mai shaye shaye, da nufin fadakarwa a kan illolin shaye shaye ga mai yinsa, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.Daga cikin jaruman Kannywood da suka taka muhimmin rawa a cikin wannan
Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da tayi da wata mujallar dake buga labaran masana'antar fina-finan Hausa inda tace tana da burin cigaba da shiryawa tare kuma da daukar nauyin fina-finai koda ta yi aure.
NAIJ.com ta samu dai cewa da take bayani game da dalilin da yasa tafi fitowa a matsayin muguwa a fim sai ta kada baki tace: "Ba wai haka nike ba, sani akeyi don ni na dace da irin role din shi yasa ake kira ni in fito a role din m
Tagwayen Kannywood Husaina da Hassana Musa Abdullahi sun sha alwashin kin amincewa da ko wani rashin tarbiya wajen harkar fim dinsu a dandalin na shirya fina-finan Hausa. Sun ce hawa fagen rashin tarbiya ya saba ma sana’ar su.
Shugaban hukumar tace fina-finan Hausa, Isma'ila Afakallah, ya shaidawa wakilin kafar watsa labarai ta BBC cewar an yafewa Rahama Sadau tare da bayyana cewar hukumar a shirye take ta fara tace dukkan fina-finan da jarumar ta fito
Fatima Abdullahi Washa kamar yadda asalin sunan ta yake ba bakuwa bace a harkar fim din Hausa don kuwa ta fito a fina-finai da dama inda tayi fice Duniya ta san ta Jama’a sun fi sanin ta da Washa ko Fati Washa watau sunan Mahaifin
Shahararren Jarumin nan na Bollywood, Shah Rukh Khan ya gindaya wasu dokoki ga duk saurayin da zai ce ya na son ‘yar sa Suhana mai shekaru 16 zuwa 17. Jarumin wanda uba ne ga ‘yaya uku; Aryan Suhana da Abram, ya bayyana cewa yana
Fitacciyar jaruma A'isha Aliyu da ake yi wa lakani da Tsamiya ta bayyana cewa ta samu gurbin karo karatu a Budaddiyar Jami'ar Njeriya, wato National Open University of Nigeria (NOUN). A wata hira da aka yi da ita a gidan talbijin
Labaran Kannywood
Samu kari