Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Kungiyar nan dake kare hakkin dan Adam wato Amnesty International ta zargi gwamnatocin kasashen Turai da hannu dumu-dumu wajen cin zarafin bakaken fata a Libya.
Hukumar kula da kananan yara UNICEF, ta yi kira da kwararru a fannin sada zumunta na zamani da su dauki matakan kare yaran dake amfani da yanan gizo a kulun
A shariar musulunci wadda kasar sudan ke bi dai, an haramta tsiraici, da shigar maza, da ma shiga ta kaya masu nuna surar mace, 24 zasu sha bulala mai zafi
Wani ya kashe Mahaifiyar sa a wata Kasa bayan sun samu rikici a Kasar China. Wannan saurayi ya datsewa uwar ta sa kai ya kuma dauki bidiyo ya yada a Duniya.
Ciwon zuciya na nufin gazawar zuciyar wajen aika jini ga sassan jiki kamar yadda sassan jikin ke bukata. Ciwon zuciya kan iya samo asali daga hawan jinin da ba
Rahotanni daga kasar Isra’ila na nuna cewa rundunar sojin kasar sun bayyana cewaq, jiragen sama da tankokin yakin ta sunyi rowan bama-bamai a Zirin Gaza.
Yariman kasar Saudiyya, Mohammed bin Salman, ya sayi wani zanen hoton Yesu Almasihu da shahararren mai zane dan kasar Italiya Leonardo da Vinci ya zan.
Shugaban Amurka Trump ya maida garin Jerusalem babban Birnin Israila sai dai Kasashen Musulaman Duniya karkashin Erdogan na shirin yi wa Israila taron-dangi.
A labaru na mutan da, akan ji sunan wani tahaliki wai shi Nimrod, a littafan Linjila da ma labarun kasashen Yarabawa, shin wai wanene Lamarudu/Nimrod?
Labaran duniya
Samu kari