Shugaban Koriya ta Arewa ya samu nasara kan Trump

Shugaban Koriya ta Arewa ya samu nasara kan Trump

- Shugaban kasar Rasha ya yi raddi kan rikicin Kim Jong-Un da Donald Trump

- Ya ce shugaban Koriya ta Arewa ya yi nasara akan shugaban Amurka

- Putin ya ce yana son tausasa zuciyar Kim

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugaban Kasar Rasha Vladimir Putin ya sanar da cewa, shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya yi gagarumin nasara akan Donald Trump shugaban Amurka a rikicin da suke yi kan tsibirin Koriya.

Kafafan yada labarai na Rasha sun rahoto inda Putin ke cewa: "Hakika Shugaba Kim jong-Un ya samu nasara a wanna zagayen. Ya warware matsalolinsa. Yana da makaman Nukiliya da ka iya tafiyar kilomita dubu 13 wanda hakan ke nufin da zai iya maganin duk wasu abokan d-gaba da ke doron kasa a ko'İna suke."

Shugaban Koriya ta Arewa ya samu nasara kan Trump
Shugaban Koriya ta Arewa ya samu nasara kan Trump

Ya bayyana hakan ne a lokacin da yake amsa wasu tambayoyi da aka yi masa kan lamarin.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin jihar Borno ta kara kwanaki 7 kan dokar hana fita da ta sa a Maiduguri

Putin ya ce, yana son tausasa zuciyar Kim inda ya bayyana shida dan siyasa mai hankali kuma masanin ya kamata.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: