Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Wannan karo mun kawo maku labarin Baiwar Allah da ta fi kowa kudi a Duniya amma ba ta yi karatu a Jami’a ba. Folorunso Alakija ce wanda ta fi kowa dukiya a matan kasar nan. Attajirar tace ita ba ta samu damar shiga Jami’a tayi.
Bill Gates, shahararren hamshakin mai kudin nan da ya kere kowa zurfin aljihu a duniya, ya bayyana wasu sayayya biyu na kyale-kyalen duniya da ya taba a rayuwarsa da suka wuce hankali duk da irin tarin dukiya da yake da ita.
Mun samu labari cewa wani karamin Soja ya sakarwa kyaftin din Sojan Najeriya harsashi. Yanzu haka dai an wuce da wannan babban Soja zuwa asibitin Sojoji. Wasu na ganin dai takaicin yaki ne ya kan jawo kurata su buda wuta
Hukumar NBS ta ce adadin na karuwa ne saboda gazawar gwamnatin tarayya wajen kaddamar da tsare-tsare da zasu bunkasa harkar noma. Wani masanin tattalin arziki na kungiyar kasashen Afrika ta yamma (ECOWAS), Dakta Manson Nwafor, ya
Da yuwuwan Amurka da wadansu kasashen sun kusa yin watsi da man fetur na Najeriya, wanda hakan zai kawo cikas ga tattalin arzikin ta. Labari ya zo ma jaridar Vanguard daga EIA (Energy Information Administration), cewar Amurka za t
Hukumonin tsaro na kasar Saudiyya sun kama wani marubuci mai suna, Mohammed al-Suhaimi, da yace masallatai sun yi yawa kuma kiran sallah na damunsa hukumomi sun kama marbucin ne bayan sun kammala yi masa bicike
Yana cikin tafiya ne sai Javon, Valentino da wani abokinsu suka harbe shi, sa’annan suka kwashe kudaden dake aljihunsa, tare da dauke ledar abincin da ya siyo zai kai ma matarsa dake jiransa a gida, duk abinnan kudin dake aljihuns
A ranar juma'a ne Bankin Duniya ta sanar da cewar ta amince da ba wa Najeriya jimillan bashi na darajar $486 miliyan domin bunkasa wutan lantarkin Kasar. Bankin ta bayyana cewar bashin zai taimaka wurin habaka samar da wutan lanta
Firaminista Hailemariam Desalegn da ya dare kan kujersa tun shekarar 2012, ya yanke shawarar murabus ne bayan watannin da aka dauka ana fama da jerin zanga-zangar adawa da gwamnati da kuma alamomin da suka bayyana na baraka a...
Labaran duniya
Samu kari