Muggan Dabbobi 10 mafi hatsari a fadin duniya
Girman halitta ko ƙarfin jiki ba zai iya ƙayyade hatsarin da dabba ka iya haifarwa ba. Saboda kowa ce dabba tana da na ta yanayi na musamman. Ba dukkan dabbobi ke da saurin fushi ba, amma wasu kam abu kadan ke fusata su.
Da sanadin shafin yanar gizo na TMW, Legit.ng ta kawo muku jerin dabbobi 10 mafi mugunta da hatsari a fadin duniya.
10. Cape Buffalo
9. Black Rhino
8. Hippopotamus
7. Cassowary
6. Wolverine
KARANTA KUMA: Shugaba Buhari yana bakin kokarin sa - Kwankwaso
5. Tasmanian Devil
4. Sun Bear
3. Saltwater Crocodile
2. Black Mamba
1. Wild Boar
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng