Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Cikin wani rahoto mai kunshe da ban al'ajabi ya bayyana cewa, wani matashin mutum ya kashe kansa yayin da ya jefo kansa tun daga saman bene na kololuwa dake babban Masallaci mai alfarma na Birnin Makkah a can Kasar Saudiyya.
Wani mutumin kasar Amurka mai suna Harvey Winston, wanda ya kasance tsohon dogari a kasar Saudiyya ya bayyana cewa daya daga cikin yarimomin masarautar Saudiyya ya baiwa fitaciyyar jarumar fim din Amurka, Kristen Stewart kudi.
Zirga - zirga ta tsaya cak jiya a cikin birnin Kaduna sakamakon tattakin da mabiya aqidar shi'a suka yi don tunawa da ranar Qudus ta duniya. Sunyi tattakin ne cikin lumana a titin Ahmadu Bello, inda suka nuna bukatar su ta...
Za ku ji cewa a yau kuma mun shiga littatafan Tarihi na Duniya a wannan karo inda mu ka kawo maku Garuruwan da su ka fi kowane tsufa a Duniya. Bangaren binciken tarihi na Kungiyar UNESCO ta yi wannan nazari kwanaki.
Za ku ji yadda ‘Yar shekara 5 ta haihu salin-alin a asibiti. Wannan abu ya faru ne a wani Kauye a Kasar Feru shekaru da dama a baya. A tarihi ba a taba samun wata karamar yarinya mai shekaru 5 a Duniya da ta haihu ba sai wannan.
A wani lamari mai cike da ban tausayi da ya faru a kasar Afirka ta kudu, wani Uba ya bindige dansa har lahira a gabn Makarantarsu Yaron, inda ya jira tsawon lokaci yana jiran yaron ya tashi daga makaranta, don ya mayar da shi gida
A tashar sauka da tashin jiragen sama na birnin Santambul dake kasar Turkiyya an bankado jakar wani fasinjan jirgi dauke da wasu nau'i na dabbobi masu yawan gaske cikin su kuwa harda macizai da kunamu masu rai...
Za ku ji cewa Hukumar NNPC na kokarin rage gurbata wurare da ake yi wajen aiki da fetur. NNPC tace za ta dabbaka wasu tsare-tsare domin kawo gyara a aikin ta. NNPC dai ta bayyana wannan ne jiya a wajen wani taro na musamman.
Ya kammala yi wa mutum na farko wankan, ya zo kan na biyu kawai sai wani kada ya fito daga tafkin ya damko fasto, kamar yadda wani wanda abin ya faru a idanunsa a garin Ketema Kairo ya fada. Duk da namijin kokarin da masunta da m
Labaran duniya
Samu kari