Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Hotuna daga ganawar Buhari da Macron na kasar Faransa
Breaking
Hotuna daga ganawar Buhari da Macron na kasar Faransa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa, Emmanuel Macron, ya iso Najeriya, kamar yadda kafafen yada labarai suka bayyana a jiya cewar shugaban zai kawo wata ziyarar aiki Najeriya.Jirgin dake dauke da shugaba Macron ya dira a filin tashi da saukar jirage na

Mai horas da 'Yan wasan Super Eagles zai ajiye aikin sa
Mai horas da 'Yan wasan Super Eagles zai ajiye aikin sa
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni sun nuna cewa mai horas da 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr yana dab da ajiye aikin sa, inda zai koma kasar Aljeriya domin cigaba da horar da 'yan wasan kasar. Kwanan nan kasar Aljeriya ta kori mai horas..

Kasashe 10 da su ka fi ko ina hadari ga mace a Duniya
Kasashe 10 da su ka fi ko ina hadari ga mace a Duniya
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ji cewa Kasar nan na cikin jerin Kasashen da su ka hadarin zama ga mata. Bayan Kasar Indiya sai irin su Saudi Arabia. Ana fama da fyaden tsiya a irin su Indiya ko da addinin su dai sam bai yadda da wannan mummunar dabi’a ba.

Tsohon mataimakin shugaban kasar Ghana ya rasu lokacin atisaye
Tsohon mataimakin shugaban kasar Ghana ya rasu lokacin atisaye
daga  Aminu Ibrahim

An ruwaito cewa Amissah-Arthur wanda ya yi aiki tare da tsohon shugaban kasa John Mahama ya yanke jiki ya fafi ne a gidan motsa jiki na sojin saman kasar. An garzaya dashi asibitin sojoji na 37 inda a can ne ya rasu bayan kankanin

Jiki da jini: Sarauniyar Ingila ba lafiya
Jiki da jini: Sarauniyar Ingila ba lafiya
daga  Mudathir Ishaq

Sarauniya Elizabeth dai ita ce sarauniya mafi dadewa a kan karagar mulki a fadin duniya, domin kuwa yanzu maganar da ake ta shafe kimanin shekaru 66 a gadon sarauta sannan ta kuma yi bikin murnar cikar shekarunta 92 a duniya