A Turai, har mukullin kurkuku ake bairwa 'yan fursuna saboda an yarda da hankalisu

A Turai, har mukullin kurkuku ake bairwa 'yan fursuna saboda an yarda da hankalisu

- Suna biyan kudin hayar fursunan, suna zaben karatuttuka a jami'a don yin digiri a kai kuma ana basu tallafi a kai

- Guduwa daga nan bashi da wuya amma in dai aka kama mutum, fursuna zai koma, gara ma nan. Inji Kallio

- A Finland akwai budaddun gidan yari tun 1930

A Turai, har mukullin kurkuku ake bairwa 'yan fursuna saboda an yarda da hankalisu
A Turai, har mukullin kurkuku ake bairwa 'yan fursuna saboda an yarda da hankalisu

Jukka Tiihonen yayi shekarun shi na karshen na daurin da aka yi mishi a budaddiyar fursunan da ke tsibirin Suomenlinna.

Domin samun ganin yan uwan shi yan fursuna, kawai doguwar hanyar zai bi wacce zata sada shi ga kofar gidan kason.

"gaskiya akwai nishadi hutawa a nan " inji Hannu Kallio, wanda aka yanke wa hukuncin sakamakon sumogal din miyagun kwayoyi.

Mutane saba'in kullum suke zuwa aiki a gonar can. Yau suna shuka iri ne a tukwanen fulawoyi. Sannan akwai tumaki da muke kiwo.

Amma babu wata katanga ko kofa ko inifom - wannan budaddiyar fursun ce.

DUBA WANNAN: Sabbin matakan zubda ciki daga UN

Kowa da ka ganshi a fursunan Kerava, shi ya nema da kanshi. Suna samun dala 8 a duka awa daya, suna da wayoyin hannu, suna fita gari siyayyar abinda suke so kuma suna samun hutun kwana uku a duk wata daya.

Suna biyan kudin hayar fursunan, suna zaben karatuttuka a jami'a don yin digiri a kai kuma ana basu tallafi a kai.

Guduwa daga nan bashi da wuya amma in dai aka kama mutum, fursuna zai koma, gara ma nan. Inji Kallio.

A Finland akwai budaddun gidan yari tun 1930.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng