Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Dan takarar gwamnan Gombe na jam'iyyar PDP, Sheikh Isa Ali Pantami ya sanya ranar shiga jihar Gombe domin yi wa jama'a godiya da kaddamar da kwamitin kamfen.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
A karon farko kasar Japan ta amince da wata doka, wacce zata haramta wa kowane ma'aikacin gwamnati shan taba sigari, inda wuraren suka hada da asibitoci, makarantu, hukumomi da sauran wuraren ayyuka na gwamnati...
An haifi Huda Shaarawi a shekarar 1879 a Harem dake kasar Masar. Harem wani wuri ne da ake kebewa Kwarkwarorin Sarki, galibin matan dake zama a Harem ba a basu damar zuwa makaranta, amma ita Huda tayi karatun ta a Harem...
Za ku ji cewa an raba gardamar cewa wa ya fi kudi tsakanin Wiz Kid da kuma Davido a Najeriya. Matasan Mawakan wanda yanzu su ke tashe sun dunfari kusan Biliyan 3 kuma har a kasar waje ana ji da su ba Najeriya kurum ba.
A shekarar da ta gabata dai Ronaldo shike jan ragamar 'yan kwallon kafa ta samun dukiya da kuma tarin ta, sai dai a halin yanzu Messi ya karbe wannan ragama da zai samu doriya ta shigar dukiya asusun sa har ta kimanin Fan 2.2m.
An kama wata budurwa a kasar Saudiyya saboda ta rungumi wani mawaki day a birge ta a gidan wani wasa dake birnin Ta’if, kamar yadda ‘yan sandan kasar suka sanar a yau, Asabar. Budurwar ta fita daga cikin mutanen da suka halarci ka
Ko BBC Hausa, wadda a nan aka dauka an fara sakin labaran, ta nesanta kanta da hoton da ma labarin a shafinta na yanar gizo, kuma a kasar Saudiyya musulmi ne kawai ke iya samun izinin shiga yankin Makka da Madina
Ko a wannan lokacin mafi kyau na busasshen gurin, mai mutane jefi jefi da take kudancin hamada yana fama da talauci da rashin shugabanci na gari. Wasu kasashe kusa da yankin sun hada da Somalia ko jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun
A halin yanzu, duk da arzikin fetur, Najeriya ce sahun gaba a jerin matsiyatan kasasheAna fama da mugun talauci har a cikin Yankin Neja Delta mai arzikin fetur. Najeriya ta sha gaban kowace kasa a bangaren talaucin Duniya.
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Labaran duniya
Samu kari