Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

- Yanar gizo na yayata hoton Trump a Ka'aba

- BBC ta karyata ita ta sanya hoton

- An gano hoton na bogi ne

Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

Sama na Photoshop ne, kasa na asali

Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

Hotuna dake yawo kan yanar gizo cewa Trump ya taka masallacin harami da takalmi, ga yadda abin yake

Bayan da yanar gizo ta dauki dumi kan wai shugaban Amurka a Makka kuma yana zaga dakin Allah da takalmi, yanzu dai ta tabbata hoton na bogi ne.

Ko BBC Hausa, wadda a nan aka dauka an fara sakin labaran, ta nesanta kanta da hoton da ma labarin a shafinta na yanar gizo.

Hoton dai na bogi ne, inda na sasalin ya nnuna ashe wani dan sarkin kasar ne ake zagawa dashi da takalmi, shekaru da suka wuce.

DUBA WANNAN: Masu jihadi a Airka

Shugaban Amurka bai je makka ba, kuma a kasar Saudiyya musulmi ne kawai ke iya shiga yankin makka da madina.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel