Bayan koro kungiyar ISIL daga Iraqi da Siriya, Afirka suka gudo - Bincike

Bayan koro kungiyar ISIL daga Iraqi da Siriya, Afirka suka gudo - Bincike

- Kokarin kungiyoyin Islama na kaa daula kamar yadda addinin Islama ya tanada kan kaisu ga ta'addanci

- Sukan so dawo da irin raywar annabi da sahabbai, ta zub da jinanen kafirai da bautar da yyara da matansu da ma cinye dukiyarsu da sunan ghanima

- A wannan zamanin, kowa ya waye babu yadda za'a tilasta masa bin wani addini da sunan wai shi yafi

Bayan koro kungiyar ISIL daga Iraqi da Siriya, Afirka suka gudo - Bincike
Bayan koro kungiyar ISIL daga Iraqi da Siriya, Afirka suka gudo - Bincike

Babu wata nasara da aka samu,a yayin da ake murnar cin galabar daular musulunci (Islamic State) a Syria da Iraq.

Rundunar sojojin Amurka da sauran sojojin da suka hada guiwa gurin murkushe IS suna komawa gida, su kuma janarorin su suna tattara kayayyakin aikin su.

Sun cancanci jinjina sakamakon kwazon su. Amma fa yanayin tunanin IS bai mutu ba. Wata sabuwar kungiya makamanciyar ta na girma a dab da Sahara.

Ko a wannan lokacin mafi kyau na busasshen gurin, mai mutane jefi jefi da take kudancin hamada yana fama da talauci da rashin shugabanci na gari. Wasu kasashe kusa da yankin sun hada da Somalia ko jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun dade basu ga zaman lafiya cikin shekaru birjik da suka wuce.

DUBA WANNAN: Wasan gyam kan jawo tabin hankali in aka mayance masa

A shekaru kalilan da suka gabata, yanayin jihadi ya kunno kai a wannan yankin. Masu jihadin Afirka sun sha gaban yan uwan su na Iraqi.

A shekarar da ta gabata, sun kashe mutane kusan 10,000 na farar hula.

Daular musulunci ta yankin Afirka ta yamma (ISWAP), yan jihadin Najeriya ne masu hadin guiwa da IS, suna da mayaka 3,500 ko sama da haka. Suna son gida daular su ne a kauyuka.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng