Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Bayan an kama shi, Omoaka ya shaidawa jami'an tsaro cewar shi mai sana'ar rubuta fina-finai ne kuma za a yi amfani da kudin ne domin shirin wani wasan kwaikwayo. Sai dai da aka tambaye shi sunan wasan kwaikwayon, ya ce ba zai iya
A wani littafi da shugaban Boko Haram bangaren Habib, wanda suke kira Albarnawy, dan gidan Muhammad Yusuf, ya rubuta da Larabci, wanda muka samu fassararsa da Hausa, mun tsakuro muku kadan daga cikin irin yadda Boko Haram ke aikin
Wani rahoto mai cike da ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata babbar kotu can daular Larabawa ta Tsakiya ta yakewa wata uwargida hukuncin dauri na zama a gidan kaso har na tsawon watanni uku bisa yiwa Mijinta hawan kawara.
Idan da ta amsa din, yana iya yafe mata, wanda a shariance, sai kotu ta sake ta, tunda shi danuwansa ne, to amma kuma watakil yaki yafewar koda ta ce ita tayi, tunda shima akwai yiwuwar ta shigar da kara kan fyaden da tace yayi ma
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Mr Toni Iwobi, bakar fata na farko kuma haifafen Najeriya da aka zaba a matsayin Sanata a kasar Italy. Mr Iwobi wanda ya zauna a Italy har na shekaru 41 ya jagoranci tawagar Sanatocin Italy ne z
Matar tana tare da wasu gungun 'yan yawon bude idanu ne lokacin da ta hango giwayen, inji Tinashe Farawa, Mai magana da yawun hukumar Zimbabwe Parks da hukumar kula da namun daji. Ya ce ta fito daga motar da suke cikin domin ta da
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda mai bada shawara ta fannin tsaro, Babagana Monguno, ya wakilta yace Idan zamu lura, kusan karni daya kenan da duniya ta fuskanci bala'in makamin kare dangi na farko amma har yau muna fuskantar
A sakamakon binciken cibiyar da jaridar Bloomberg ta wallafa, Teneo ta bayyana cewar amma idan jam'iyyar APC ta hada kan 'ya'yanta tare da dinke barakar dake cikinta, to zasu kai ga nasara. "Sakamakon zaben Osun ba kankanuwar illa
A taron baje kolin makarantu a LEgas a yau, jami'in ma'aikatar harkokin ilimi a Amurka, Dr. Alfred Boll, yace Amurka na duba yiwuwar taimakawa kasar Najeriya ta fannin Ilimin Boko. Ya fadi hakan ne a jihar Legas a taro na 19 na ba
Labaran duniya
Samu kari