Amurka tayi alkawarin daukar 'yan Najeriya a makarantunta 47,000

Amurka tayi alkawarin daukar 'yan Najeriya a makarantunta 47,000

- Amurka na neman masu kwakwalwa daga Najeriya

- Ana taron majalisar dinkin duniya a Amurka

- Ko za'a sake haduwa shugaba Trump da Buhari?

Amurka tayi alkawarin daukar 'yan Najeriya a makarantunta 47,000
Amurka tayi alkawarin daukar 'yan Najeriya a makarantunta 47,000
Asali: Depositphotos

A taron baje kolin makarantu a LEgas a yau, jami'in ma'aikatar harkokin ilimi a Amurka, Dr. Alfred Boll, yace Amurka na duba yiwuwar taimakawa kasar Najeriya ta fannin Ilimin Boko.

Ya fadi hakan ne a jihar Legas a taro na 19 na baje kolin makarantun Amurka masu so dalibai su zo karatu daga sassan duniya.

DUBA WANNAN: Wasu manya a jihar Pilato sun bijirewa Lalong

A cewarsa, makarantun Amurka har 47,000 sun yarda zasu dauki 'yan Najeriya karatu muddin suka nemi karatun.

An dai san 'yan Najeriya da kokari da kwakwalwa muddin suka sami inda aka baiwa karatun bokon muhimmanci.

Kasar Najeriya na ta kusan karshe a duniya a yawan wadanda basu ma san hanyar makaranta ba.

A Najeriya ne aka haifi Boko Haram wadda ke yaki da karatun Boko.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel