Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Soyayya gamon jini: Miji ya baiwa matarsa kodarsa kyauta
Breaking
Soyayya gamon jini: Miji ya baiwa matarsa kodarsa kyauta
daga  Mudathir Ishaq

So, kauna, tausayi da Jin kai yasa wani mutumin Saudi ya ba matar shi koda. Ya bata ne domin ya kawo karshen wahalar da take fama da ita kuma ya tseratar da rayuwar ta. Shbeii bin Ahmad Hasan AL Shehri, ya yanke hukuncin ba wa ma

An kama wani mutum da ya kira shugaban kasa biri
An kama wani mutum da ya kira shugaban kasa biri
daga  Aminu Ibrahim

"Ai dama nan ba garin mu bane, bana son kasar nan, dukkanku kaman birai ku ke. Bana son magana da ku saboda duk wari kuke, ga sakarci da talauci gashi kuma ku bakake ne. Bana son ku, mene yasa ba zaku kasance kamar Amurkawa ba?"