Daliban jami’ar Afrika ta Kudu sun kera wani bulo daga fitsarin dan Adam
- Daliban jami’ar Afrika ta Kudu sun kera wani bulo daga fitsarin dan Adam
- Sun hada fitsari da kasa da kuma kwayoyin bacteria a wajen hadin domin bulo din ya bushe
Daliban jami’ar Afrika ta Kudu sun yi nasarar kera wani bulo mai mugun kwari ta hanyar amfani da fitsarin dan Adam.
Sun hada fitsari da kasa da kuma kwayoyin bacteria a wajen hadin domin bulo din ya bushe yayi karfi sosai.

Asali: UGC
A ka’ida akan gasa bulo cikin wuta mai karfi amma wannan an bar shi ne ya bushe da kan shi.
KU KARANTA KUMA: Gwamnatin tarayya da gwamnoni za su hadu a ranar Litinin kan albashi mafi karanci - Ngige
Dalinbai da ke karanatar fannin injiniya a jami’ar University of Cape Town (UCT) na ta tattara fitsari daga bayin maza.
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa
Ko a http://twitter.com/legitnghausa
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng