Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce da wuya a sake barkewar faɗa tsakanin Amurka da Iran, amma ya danganta hakan da amincewar Tehran da wata yarjejeniya.
Allah ya albarkaci yan Najeriya da tarin hikima da fasaha, sun kasance mutane masu kwazo da kokari a kulli yaumin don ganin sun bayar da gudunmawarsu a duniya da kuma rayuwar mayoyansu. Don haka muka zakulo maku wasu daga ciki.
Wasu masu sana'ar kamun kifi a wani bangare na duniyar nan sun ga abun al'ajabi bayan da suka kamo wani irin kifi mai dogon bakin da ke kama da zarto da ba kasafai aka cika ganin sa ba. Legit.ng ta samu dai cewa hotunan kifin da s
Mujahidan Taliban dai sun kwace gwamnatin, tun a 1980s, inda suka dabbaka shari'ar Islama suka kori ilimin Boko da zamananci, saboda komawa 'tafiyar Salaf ta magabata', kamar dai yadda Boko Haram ke kwaikwayo yanzu haka a Najeriya
A taron G20 dai da aka yi a kwanan nan, MBS ya sha kunya, bayan da dukkan shuwagabanni da 'yan jarida, wadanda a baya ke haba-haba dashi, suka dauke kansu suka ki kula shi. Bidiyo ya nuna yadda ya shaqa, daga gwalewar da ake ta ma
Wani kwarren Malamin Ingilishi Akwai katabora a nahawan Farfesa Osinbajo. Farfesan ya ci gyaran turancin Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo yayi kwanan nan ne a Tuwita. Dama kun ji cewa Atiku yayi kaca-kaca da Mataimakin na Buhari.
A yau, Litinin, ne aka sake fitar da jadawalin karawa a tsakanin kungiyoyin kwallon kafa 16 da suka fafata a gasar cin kofin zakarun Turai. A rukunin wasannin da aka fita, kungiyar Juventus da Ronaldo ke bugawa wasa zata kara da
A da dai, an ayyana cewa yaki ne kadai zai wakana, watakil na duniya, muddin duniya ta mika wa Yahudun Israila babban birnin, wadda musulmi ke ganin nasu ne. Shekaru kusan dubu kenan ana yaki a kan birnin, tun zamanin Crusades...
Sha'anin binne wani mutum a wata makabarta dake garin Bahari a yankin Nakuru ya gamu da tsaiko na fiye da sa'o'i biyu biyo bayan muhawara a kan ko a binne shi ko a fasa. Hayaniya ta barke a wurin binne marigayin bayan matar sa da
Hukumar jami'ar Cambridge da hadin gwuiwar kungiyar daliban nahiyar Afrika dake karatu a makarantar (CUACS) sun kammala shirin gayyatar 'yan takarar kujerar shugaban kasa 5 daga Najeriya domin tattaunawa ta musamman dangane da zab
Labaran duniya
Samu kari