Labaran duniya

Labaran duniya Zafafan Labaran

Wata gawa ta fado daga sararin samaniya
Wata gawa ta fado daga sararin samaniya
daga  Mudathir Ishaq

A yau Talata 2 ga watan Yuli 2019, gawar wani mutum da ya boye a tayar jirgin Kenyan Airways ta fado daga sararin samaniya a lokacin da jirgin ke kan hanyar zuwa Landan

Dakarun soji sun kama 'yan bindiga 25, sun kwato makamai masu yawa
Breaking
Dakarun soji sun kama 'yan bindiga 25, sun kwato makamai masu yawa
daga  Aminu Ibrahim

Dakarun Sojojin Najeriya da ke atisayen Operation Harbin Kunama III sun yi nasarar kama kungiyoyin 'yan bindiga da dama da ke adabar garuwuwan Isa, Rabbah da Burkusuma da garuruwan da ke kusa da Dajin Sububu a Sokoto da Batsari, S